tweetindex
IT

BBC News Hausa

@bbchausa · London · joined 16 Dec 2008

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

2 553 383Followers
49Following
121 186Posts total
77.5KViews on collected posts

Ultimi post

Shugaban kamfanin Anthropic, Jack Clark ya yi gargaɗi kan “babbar barazana” da fasahar basirar (AI) ke iya haifarwa, tare da yin kira ga gwamnati da ta ɗauki mataki. Ya yi gargaɗin cewa nan ba da jimawa ba fasahar za ta iya haifar da wasu barazanar da ba za a iya hasashensu ba.
0:33
7.3K views · 22 likes · 4 reposts · 2 replies Open on X →
Ana ci gaba da neman wasu malaman addinin Musulunci da ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su a Talatar Mafara da ke jihar Zamfara. Ga karin bayani kan yadda aka sace malaman. 📸 - Muslim Muhammad https://t.co/OD9AJhpugP
1:01
8.3K views · 26 likes · 3 reposts · 6 replies Open on X →
Cikin sanarwar da Daraktan yaɗa labarai na gwamnatin Sokoto, Abubakar Bawa, ya fitar, gwamnatin ta ce ta ɗauki matakin ne domin bayar da damar yin bincike kan harin da aka kai masallacin. Ƙarin bayani - https://t.co/ALBz16WPgT https://t.co/AgovI47NDr
13.7K views · 226 likes · 15 reposts · 16 replies Open on X →
Atletico Madrid da Juventus na duba yiwuwar ɗaukar ɗan ɗan wasan Arsenal Noni Madueke matsayin ɗan wasan Aro Karin bayani: https://t.co/a8GWp7Hj2L https://t.co/f3KWLLeubt
7.7K views · 64 likes · 5 reposts · 1 replies Open on X →
Ƴan jam'iyyar Republican a Amurka sun yi wani taro a Dallas domin yaƙin neman zaɓensu na tsakiyar wa'adin majalisa na watan Nuwamba Karin bayani: https://t.co/SQvBnqtggK https://t.co/8XVsjzfW6C
8.2K views · 101 likes · 7 reposts · 2 replies Open on X →
Mujallar Forbes mai ƙididdigar attajiran duniya ta bayyana cewa arzikin attajirin nan na Afirka, Aliko Dangote ya ƙaru da kusan dala biliyan 20, sakamakon fara sayar da hannayen jarin matatar man fetur ɗinsa. Karin bayani - https://t.co/SFGZQLaeeD https://t.co/90CJLqi6Yu
4.8K views · 28 likes · 2 reposts · 2 replies Open on X →
Sarkin Musulmin ya kuma gargaɗi ƴansiyasa kan matalar tsaro da sauran ƙalubalen da ake fama da su a gangamin yaƙin neman zaɓe. Karin bayani - https://t.co/nMtSj0uIOv https://t.co/4tlc5Sw5ri
6.7K views · 92 likes · 6 reposts · 2 replies Open on X →
Bayan hare-haren, hukumomin kare fararen hula na Saudiyya sun fitar da gajeren gargaɗi ga mazauna biranen Khamis Mushait da Abha, waɗanda ke kusa da iyakar Yemen. Karin bayani - https://t.co/5gh4rnWi8G https://t.co/A2BFU1gauG
6.5K views · 51 likes · 5 reposts · 3 replies Open on X →
"Wani lokaci hancinka kan saɓa da warin jikinka, har ba ka iya lura da shi ko da yana wari. Amma akwai wasu alamomi da hanyoyi masu sauƙi da za su taimaka maka ka gane ko warin jikinka yana damun mutanen da ke kusa da kai." Karin bayani - https://t.co/ngN97keGpx https://t.co/lcf
7.2K views · 42 likes · 3 reposts · 0 replies Open on X →
A lokacin da aka ci ƙwallon maitaimaka wa alkalin wasa ya ɗaga tutar da ke nuna cewa Haaland ya yi satar gida, sai dai na’urar taimaka wa alƙalin wasa ta VAR ta ce bai yi satar gida ba, lamarin da ya sa aka bai wa City nasara. Karin bayani - https://t.co/oEYfhOzqNa https://t.co/
7K views · 51 likes · 3 reposts · 0 replies Open on X →

Rispetto ad account della stessa dimensione

10 post degli ultimi 90 giorni, accanto alla fascia di 1M–10M follower. raggiunge meno persone di account della stessa dimensione.

Visualizzazioni mediane7 264questo account23 467mediana per 1M–10M
Copertura, %0.28%questo account1.09%mediana per 1M–10M
Interazione, %0.84%questo account0.91%mediana per 1M–10M
MetricaQuesto accountMediana per 1M–10MRapporto
Visualizzazioni mediane per post7 26423 4670.31×
Copertura (visualizzazioni ÷ follower)0.28%1.09%0.26×
Tasso di interazione0.84%0.91%0.92×

Altri account di questa fascia →   Confronta con un altro account →   Come sono costruiti questi parametri →

Growth & engagement

How the posts we collected actually performed: views and reaction rate post by post, what the audience did with them, and where the follower count goes.

Views per post

7K14 Sep
7.2K
6.5K
6.7K
4.8K
8.2K15 Sep
7.7K
13.7K
8.3K
7.3K

Last 10 collected posts, oldest on the left. The scale is logarithmic: one post can outrun the rest a hundred times over.

Engagement rate per post

0.77%14 Sep
0.62%
0.91%
1.48%
0.66%
1.34%15 Sep
0.91%
1.88%
0.44%
0.38%

Reactions — likes, reposts, replies and quotes — divided by views. Median for 1M–10M accounts is 0.91%.

What the audience does

Likes87.4%703 in total
Reposts6.6%53 in total
Replies4.2%34 in total
Quotes0.2%2 in total
Bookmarks1.5%12 in total

Share of every reaction we collected for this account. Replies mean argument, reposts mean endorsement, bookmarks mean the post was worth keeping.

Followers by day

14 Sep

Daily snapshots since 14 Sep 2026; the dashed line is the starting count.

Account simili