tweetindex
EN

BBC News Hausa ✓

@bbchausa · London · joined 16 Dec 2008

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

2 554 886Followers
49Following
121 300Posts total
493KViews on collected posts

Latest posts

Babban Bankin Najeriya ya bayyana cewa a yanzu dai matsin lambar da ake fuskanta a ƙasar a kasuwar canjin kuɗaɗen waje ya ragu matuƙa, yayin da ajiyar kuɗin waje ta ƙasar ta ƙaru zuwa dala biliyan 55.25 Karin bayani: https://t.co/kpZeIMeVDM https://t.co/CvMPmTLyaU
2.7K views · 2 likes · 0 reposts · 0 replies Open on X →
A Najeriya, akwai hukumomi da dama da ke haɗa ƙarfi da ƙarfe don tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zaɓe cikin lumana da adalci Karin bayani: https://t.co/LFX8hVzIoM https://t.co/GauBdTkiQ6
2.2K views · 4 likes · 1 reposts · 1 replies Open on X →
Bayan nazarin yawan mabiyan shaʼirai, yawan masu kallon bidiyoyinsu da kuma yadda ake amfani da waƙoƙinsu a TikTok, BBC ta gano sha'irai biyar da suka fi yin fice a dandalin. 📸 - Aisha Aliyu Jaʼafar/Fatawul Mohammed https://t.co/US9pIObYgI
3:38
3.2K views · 15 likes · 1 reposts · 2 replies Open on X →
An fi samun wannan tsuntsun a wuraren da ke da dusar ƙanƙara... https://t.co/RkaYpn4R7o
2.5K views · 14 likes · 1 reposts · 4 replies Open on X →
A tsarin Ballon d'Or na 2026, an bayyana ma'auni uku da da za a yi amfani da su wajen tantance ɗan wasa da zai zama gwarzon bana Karin bayani - https://t.co/dnNjuFl6st https://t.co/kz08gCYegK
9.4K views · 78 likes · 4 reposts · 4 replies Open on X →
Ɗan takarar Shugaban Najeriya a jamʼiyyar PRP, Donald Duke ya ce yana takaicin yadda siyasa a yanzu ta kasance cike "da cin mutunci da ɓatanci". Duke ya kuma ce yana da muhimmanci ƴan takarar adawa su haɗa kai a ƙasar. 🎥 - Abba Auwalu https://t.co/lYXKz7Tu4m
6:57
1.8K views · 6 likes · 0 reposts · 1 replies Open on X →
A ƙarasa mana wannan karin maganar... https://t.co/s1plZsgYax
1.6K views · 8 likes · 0 reposts · 1 replies Open on X →
A wasu lokutan da ake kira "empty chest cases", likitoci kan cire zuciya da huhu gaba ɗaya daga jikin mara lafiya saboda tsananin rashin lafiyarsu. Karin bayani - https://t.co/WlpNdJbJI5 https://t.co/7ueOFIBOGc
8K views · 39 likes · 3 reposts · 3 replies Open on X →
Shugaban Amurka Donald Trump ya ware babban ɓangare na jawabinsa a taron Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) wajen magana kan Iran Karin bayani - https://t.co/49eyjdUhHq https://t.co/2g5AHkYCuU
9.9K views · 145 likes · 5 reposts · 15 replies Open on X →
A tsarin dimokuraɗiyya, rundunar ƴansandan Najeriya hukuma ce da aka kafa domin tabbatar da tsaro da doka da oda ba tare da nuna biyayya ga wata jam'iyya ko ɗan siyasa ba. Karin bayani - https://t.co/WO7HTi30Lu https://t.co/5p2jq74Qoy
8.4K views · 91 likes · 5 reposts · 3 replies Open on X →
A cewar ɗaya daga cikin makusantansa, har lokacin da Ebola ya yi ritaya babu wani ɗan dambe daga Jamus da bai buge ba. Karin bayani - https://t.co/GLAzxOYvWR https://t.co/XXP3yfXnkm
9.7K views · 54 likes · 6 reposts · 3 replies Open on X →
Hamshaƙin attajirin na Afirka na da ƴaƴa mata guda uku da ke taimaka masa wajen gudanar da harkokin kasuwancinsa Karin bayani - https://t.co/o8PMpllOGR https://t.co/zqHy2iV0Qq
14.3K views · 183 likes · 10 reposts · 4 replies Open on X →
Ministan ya kuma yi watsi da zargin cewa an kafa gamayyar siyasar nan ta Rainbow Coalition, wadda yake da alaka da ita ne domin tarwatsa jam'iyyun siyasar da ake da su. Ƙarin bayani - https://t.co/wFiaO8EF4Q https://t.co/M5CcH1F5fF
7.4K views · 61 likes · 6 reposts · 6 replies Open on X →
A ƙarshen makon da ya gabata ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya sanar da cewa Shugaba Tinubu ya umurce shi ya jagoranci tawagar ƙasar zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) a birnin New York na Amurka. Ƙarin bayani - https://t.co/4EE2lTOq0f https://t.co/hpOhM9
10.3K views · 117 likes · 13 reposts · 11 replies Open on X →
Jami'an ceto sun duƙufa aikin gano mutanen da suke maƙale a ƙarƙashin ƙasa kuma zuwa yanzu ba a tantance adadin mutanen da lamarin ya rutsa da su ba. Ƙarin bayani - https://t.co/whKkC7kseZ https://t.co/phUK3kTaHR
9K views · 126 likes · 12 reposts · 1 replies Open on X →
Atiku ya ce rashin halartar taron na Majalisar Dinkin Duniya na iya yin tasiri ga hulɗar Najeriya da ƙasashen duniya, kuma "ƴan Najeriya na da haƙƙin sanin dalilin da ke hana Tinubu zuwa Amurka". Ƙarin bayani - https://t.co/7P1C73ftKY https://t.co/RpGIKOmheg
10.1K views · 186 likes · 15 reposts · 10 replies Open on X →
Sai dai sanarwar ba ta bayyana ƙasar da jirgin ya fito ko kuma wanda yake gudanar da shi ba. Ƙarin bayani - https://t.co/jMg9ruEaaB https://t.co/fArhqNmcSe
10.3K views · 159 likes · 8 reposts · 3 replies Open on X →
Diego Simeone da Jose Mourinho za su sake haɗuwa bayan shekaru 10 a wasan hamayyar Madrid na farko a wannan kakar ta La Liga. Yaya kuke ganin wasan zai tashi? https://t.co/gjeG2z50mP
11.3K views · 163 likes · 3 reposts · 3 replies Open on X →
A saƙon da ya wallafa a shafukan sada zumunta, ya jaddada cewa dole ne Amurka ta ci gaba da shigewa gaban China a bunƙasa fasahar. Ƙarin bayani - https://t.co/KvjjtLvtT3 https://t.co/UnMVNtQr4u
10.2K views · 129 likes · 5 reposts · 3 replies Open on X →
“Dole ne mu yi yaƙi, amma a gefe kuma mu riƙa shiga tattaunawa,” in ji shi. Ƙarin bayani - https://t.co/wBYhPAJyYJ https://t.co/uCKeWOuOgY
16.7K views · 215 likes · 6 reposts · 0 replies Open on X →
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya shaida wa BBC abin da ya faru a ƙarshen rayuwar wasu daga cikin mutum 37 da ake zargin masu haƙar ma'adanai ba bisa ka'ida ba ne, waɗanda suka mutu a hannun hukumar NSCDC. 📸 - Abba Auwalu/Ifiokabasi Ettang https://t.co/3ThDlcCa4H
12:13
23.7K views · 128 likes · 28 reposts · 7 replies Open on X →
Brighton ta nuna bajinta yayin da ta doke zakarun Ingila, Arsenal da ci 3-0 a filin wasa na Amex ranar Asabar. Ko me ya faru aka lallasa Arsenal haka? https://t.co/Z4jxXvdBcf
10.2K views · 226 likes · 15 reposts · 8 replies Open on X →
Gwamna Bago ya shaida wa BBC cewa wasu kuma sun bayyana cewa numfashinsu sai da ya fara ɗaukewa saboda ƙarancin iska a ɗakin da aka tsare su. Ƙarin bayani - https://t.co/10Mf0Kfbsu https://t.co/zpADH4RO07
14.6K views · 276 likes · 18 reposts · 14 replies Open on X →
Gwamnan ya ce wasu daga cikin waɗanda suka tsira sun ce an fesa wa mutanen da ake tsare da su wani abu da ba a gano ko mene ne ba kafin mutuwarsu. Ƙarin bayani - https://t.co/dbDNzs0f5S https://t.co/wX1DTseuvF
11.6K views · 146 likes · 15 reposts · 1 replies Open on X →
Shugaba Trump ya rattaba hannu kan kudirin dokar ƙaƙaba sabbin takunkumai masu tsauri kan Rasha. Ƙarin bayani - https://t.co/wlwq0CX2jQ https://t.co/a874VRiH2N
11.7K views · 103 likes · 4 reposts · 2 replies Open on X →
Ƴansanda sun ce sun kama mutum shida da ake zargi da hannu a kisan, ciki har da mahaifiyar mamacin da kuma uku daga cikin ƴan'uwansa Karin bayani - https://t.co/RtDP69XzYK https://t.co/xFzY6M7M0N
8.1K views · 70 likes · 4 reposts · 2 replies Open on X →
A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, Atiku ya ce ya yi matuƙar alhini da kaɗuwa kan mutuwar mutanen Karin bayani - https://t.co/ODLTaXXv4c https://t.co/aEjl1E8nuV
11.7K views · 328 likes · 26 reposts · 4 replies Open on X →
Ana ci gaba da tafka muhawara kan mutuwar aƙalla mutum 37, waɗanda mafi yawansu matasa a hannun jami'an hukumar tsaro ta farin kaya wato Civil Defence a jihar Neja. Iyalan waɗanda suka rasun sun faɗa wa BBC yadda suka samu labarin lamarin. 📸 - Abba Auwalu https://t.co/mrP0bfmv7
3:27
11.5K views · 137 likes · 38 reposts · 2 replies Open on X →
Hukumomi a jihar Neja sun ƙaƙaba dokar hana fita a Minna, babban birnin jihar Neja sakamakon zanga-zangar da ta ɓarke bayan mutuwar kimanin mutum 37 a ofishin hukumar tsaro ta NSCDC. Mun yi bayani game da dalilin da ya janyo mutuwar matasan. 📸 - Aisha Aliyu Jaʼafar https://t.co
1:56
33.4K views · 478 likes · 77 reposts · 14 replies Open on X →
Mai bai wa gwamnan jihar shawara kan yaɗa labarai, Zayyanu A Salihu ya ce dokar hana fitar za ta soma aiki bayan sallar Juma'a. Ƙarin bayani - https://t.co/6JUvQpy0EC https://t.co/84gBMxwREq
11K views · 153 likes · 22 reposts · 4 replies Open on X →

Against accounts of the same size

50 posts from the last 90 days, next to the 1M–10M follower range. reaches fewer people than peers, but engages them much harder.

Median views8 352this account14 648median for 1M–10M
Reach, %0.33%this account0.74%median for 1M–10M
Engagement, %0.96%this account0.70%median for 1M–10M
MetricThis accountMedian for 1M–10MRatio
Median views per post8 35214 6480.57×
Reach (views ÷ followers)0.33%0.74%0.44×
Engagement rate0.96%0.70%1.37×

Others in this range →   Compare with another account →   How these benchmarks are built →

Growth & engagement

How the posts we collected actually performed: views and reaction rate post by post, what the audience did with them, and where the follower count goes.

Views per post

10.3K21 Sep
7.4K
14.3K
9.7K
8.4K22 Sep
9.9K
8K
1.6K23 Sep
1.8K
9.4K
2.5K24 Sep
3.2K
2.2K
2.7K

Last 14 collected posts, oldest on the left. The scale is logarithmic: one post can outrun the rest a hundred times over.

Engagement rate per post

1.37%21 Sep
0.98%
1.38%
0.65%
1.17%22 Sep
1.67%
0.56%
0.58%23 Sep
0.39%
0.91%
0.76%24 Sep
0.56%
0.27%
0.07%

Reactions — likes, reposts, replies and quotes — divided by views. Median for 1M–10M accounts is 0.70%.

What the audience does

Likes86.0%3 840 in total
Reposts7.9%351 in total
Replies3.0%136 in total
Quotes0.2%9 in total
Bookmarks2.9%130 in total

Share of every reaction we collected for this account. Replies mean argument, reposts mean endorsement, bookmarks mean the post was worth keeping.

The follower curve appears once this account has two daily snapshots — we take one a day, and this one is on its first.

Similar accounts