Abdul-Hadee Isah Ibraheem @Abdulhadi021 · 30 Aug 2026
Anyi wasu kafin muzo wannan duniyar, sun rayu sunyi harkoki kamar yadda muke yi a yau kuma sun tafi, babu su a yau. Wasu sun tafi sun bar mu cikin wannan duniyar, zamu tafi mu bar wasu, sannan wasu zasu zo su rayu shekaru masu yawa a bayan mu. Duniyar zata iya cigaba da wanzuwa https://t.co/iuR9Zv44Zm
4 130Views
163Likes
14Reposts
15Replies
0Quotes
2Bookmarks
Is that a lot?
1.00×vs this author's median4 130 views is typical
40Percentile for this authorof 5 recent posts
1.22×vs 10K–100K median3 383 views is typical
23.77%Reachviews ÷ followers
4.65%Engagement rateof viewers reacted